in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Rwanda ya yaba wa kasar Sin kan yadda kasar ke tallafawa kasarsa wajen samun bunkasa
2017-04-14 15:36:25 cri
Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame, ya ce Rwanda da Sin sun dade da kulla zumunci da juna, kuma gwamnatin Rwanda da al'ummarta, su na mika godiya ga kasar Sin kan tallafin da ta bayar wajen bunkasa kasar.

Paul Kagame, ya bayyana haka ne a a jiya Alhamis, yayin da yake karbar takardar nadin sabon jakadan kasar Sin a Rwanda, Mr.Rao Hongwei. Shugaban ya kara da cewa, Rwanda na son hada kai da kasar Sin wajen raya huldar dake tsakanin kasashen biyu zuwa wani sabon mataki.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China