in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da bin manufar bunkasa tattalin arziki cikin daidaito
2017-02-28 19:04:17 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bayyana cewa kasar sa za ta ci gaba da raya tattalin arzikin ta, karkashin manufar bunkasuwa cikin daidaito, ta yadda hakan zai haifar da inganci, da karko, tare da zurfafa sauye-sauyen kyautata kasuwanni.

Shugaba Xi ya bayyana hakan ne a Talatar nan, yayin wani taro na babbar majalissar dake lura da harkokin kasuwanci da tattalin arzikin kasar ta Sin.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China