Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmancin raya aikin noma da inganta harkokin tsaro a Najeriya
2017-02-09 10:56:34
cri
Cikin wani jawabin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar kwanan baya, ya nanata muhimmancin bada fifiko wajen inganta aikin gona da tabbatar da tsaron rayukan alumma a cikin kasafin kudin kasar na shekara ta 2017.