in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Feng Hui, malama ce mai kokarin yayata fasahar rubutu
2017-01-01 12:07:03 cri

A makarantar firamare na Zunyilu a unguwar Licang da ke birnin Qingdao a lardin Shandong. Kafin an fara ko wane darasi, malamai kan nuna wa yara wani bidiyo na musamman.Tare da kide-kide masu dadin ji, babbakun Sinanci sun bayyana a kan takarda daya bayan daya. Baya nan da malama Feng Hui ta yi sun sanya wadannan babbaku su yi kama da samun rai. A cikin wannan faifan kwamfuta, ana koyar da rubuta babbakun Sinanci tare da kide-kiden gargajiyar kasar Sin masu dadin ji, da kuma kyawawa zane-zanen gargajiyar kasar Sin.

Shirin na yau zai mai da hankali kan labarin malama mai kokarin yayata fasahar rubutu Feng Hui.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China