in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wata yariniya mai suna Chen Jia, wadda take bin wata sabuwar hanyar rayuwa mai cike da koshin lafiya ta hada zaman rayuwa da Taichi yadda ya kamata
2016-12-11 11:58:27 cri

Wasan Kunfu na Taichi wani irin Kunfun gargajiyar kasar Sin ne, wanda ya kasance wani abun tarihi na al'adu da aka gada daga kakanni kakanni a kasar Sin. Wasan Kunfu na Taichi yana da amfani a fannoni da dama, ciki har da kyautata halin mutum, karfafa koshin lafiya, da kuma kare kai a lokacin fada.

Masu sauraro, dazu na yi muku bayani game wasan Kunfu na Taichi, dalilin yin haka, shi ne domin ina son in gabatar muku da wata yariniya mai suna Chen Jia, wadda take bin wata sabuwar hanyar rayuwa mai cike da koshin lafiya, tare kuma da kokarin yada irin wannan hanyar, wato wani ra'ayi ne na hada zaman rayuwa da Taichi yadda ya kamata. Ina fata za ku yi sha'awar wannan shirin da na shirya muku a yau......

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China