in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wata makarantar horas da kwallon kafa mai suna LVY
2016-11-22 19:10:16 cri

Galibin Sinawa suna kallon birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin a matsayin wani birni na zamani, mazauna wannan birni suna gudanar da ayyuka a gaggauce. Amma, a cikin wannan birni na zamani, akwai wani filin wasan wasan kwallon kafa na yara, wato wata makarantar horas da kwallon kafa mai suna LVY. A wannan makaranta, yara suna sanya tufaffi iri daya, a lokacin da suke samun horo. A lokacin da aka shiga makarantar, ana iya ganin yaran suna farin ciki da annashuwa, tamkar suna kara faranta ran al'ummar birnin. A cikin shirinmu na yau, za mu yi muku wani bayani game da wannan makaranta.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China