in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya isa Ecuador a ziyarar aiki karo na 3 a Latin Amurka tun hawansa mulki a 2013
2016-11-18 10:43:27 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa kasar Ecuador da yammacin jiya Alhamis domin ziyarar aiki, wannan ce ziyararsa ta uku a yankin Latin Amurka, tun bayan hawansa karagar mulki a shekarar 2013.

Ziyarar ta tsawon mako guda ta kuma hada da ziyartar kasashen Peru da Chile. A kasar Peru, shugaba Xi zai halarci taron kungiyar hadin gwiwa game da tattalin arziki na Asia da Pacific wato (APEC) karo na 24, inda shugabannin zasu tattauna game da sha'anin tattalin arziki a Lima, babban birnin kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China