in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wata yariniya da ta kafa sana'arta game da kofi
2016-11-08 14:06:25 cri

A shekaru goma da suka gabata, a yayin da take koyon ilmin cinikayyar duniya a jami'a, sai Zhang Rong ta soma sha'awar kofi, kullum tana kallon yanar gizo ta gida da ta kasashen waje, ban da wannan kuma ta kafa dandalin tattaunawar nata a yanar gizo, domin yin cudanyar ilmin kofi tare da masu sha'awar kofi. Bayan ta gama karatu jami'a, kuma ta tafi biranen Shanghai da Beijing, don gudanar da ayyukan harhada kofi da na ba da horo game da ilmin kofi. A yanzu haka ta kasance wata mai gasa kofi. Masu sauraro, a yau dai za mu yi muku bayani ne game da wannan yariniya mai suna Zhang Rong, don fahimtar yadda take kafa sana'arta game da kofi.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China