in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana mai da hankali sosai wajen ilimantar da matasa game da illolin cutar ta sida a nan kasar Sin
2016-09-27 13:10:24 cri

Shekarar bana shekara ce ta cikon shekaru 10 da kasar Sin ta gudanar da wani shiri taken "Qing Ai", wato Ilimantar da matasa game da muhimmancin yin rigakafin cutar ciwon sida. A cikin wadannan shekaru 10, sakamakon dakunan Qing Ai da aka kafa a wurare daban daban a kasar Sin, wannan shiri ya samu nasara sosai wajen gudanar da bincike kan matakan ilimantar da matasa game da illolin cutar ta sida. Kwanan baya, wakilanmu sun kai ziyara lardunan Sichuan da Yunnan don ganin yadda ake gudanar da wannan shiri. A cikin shirinmu na yau, za mu kawo muku bayani game da wannan shiri na ilimantar da matasa game da illolin cutar Sida.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China