in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nafisa Umar
2016-09-06 11:02:03 cri

A'yan kwanakin baya,wakiliyarmu Kande ta je birnin Guangzhou da ke kudancin kasar Sin, don halartar bikin matasa na Sin da Afirka da kungiyar sada zumunci ta kasar Sin ta shirya, inda ta yi hira tare da Nafisa Umar, wata matashiya daga Tarayyar Najeriya, inda ta bayyana yadda ta ji a rai game da wannan ziyararta a kasar Sin da kuma ma'anar hadin gwiwa a tsakanin matasan Sin da Afirka.(Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China