in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani gidan marayu mai suna "Mama masu kauna"
2016-08-30 08:44:50 cri

A kwanan baya, an kafa wani gidan marayu mai suna "Mama masu kauna" a Hatcliff dake karkarar Hararre, babban birnin kasar Zimbabwe, wannan gidan marayu an nada sunansa ne ta hanyar amfani da sunan wata kungiyar jin kai ta jama'a ta Sinawa.

Daga ba da tallafin kudi ga gidajen marayu na wurin, zuwa kafa gidan marayu a wurin, ko wane irin kokari wadannan Sinawa masu kauna suka yi? Kuma wane irin tallafi ne wannan gidan marayu zai baiwa marayu masu fama da talauci dake wannan wuri? A yau za mu yi muku karin haske game da wannan.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China