in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kafa tawagar 'yan wasan nakasassu ta kasar Sin mai halartar gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Rio
2016-08-03 13:50:33 cri
Za a gudanar da gasar wasannin Olympics ajin nakasassu karo na 15 a birnin Rio de Janairo, tsakanin ranekun 7 zuwa 18 ga watan Satumba.

Da safiyar Larabar nan ne kuma tawagar nakasassu ta kasar Sin, ta gabatar da yanayin tawagar 'yan wasan nakasassu na kasar Sin. Mataimakiyar shugaban tawagar Wang Meimei, ta bayyana cewa, yawan 'yan tawagar ya kai 499, ciki hadda 'yan wasa 308, wadanda za su halarci gasannin harba kibau, da wasan daga nauyi, da iyo da dai sauransu. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China