Kuma bisa labarin da aka samu, an ce, makarantar dake lardin Matabelelan, wadda fadinta ya kai hekta 8.17, cikin har da yankin ofis, ajujuwa, dakunan kwamfuta, filin wasan kwallon kafa, filin wasan kwallon Kwando da wasu kayayyakin da abin ya shafa da dai sauransu, wadda ta zama wata babbar makarantar dake hada da makarantar firamare da kuma gidan renon kananan yara. (Maryam)