in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sun Yushan, wata jami'ar wani kamfanin kai da kawowa kayayyaki na kasar Sin da ya fi girma a kasashen dake gabashin Afirka
2016-05-10 15:38:30 cri

Yanzu kasar Sin da kasashen Afirka na kara yin mu'amala kan hadin kai a fannonin tattalin arziki da cinikayya, da manyan kayayyakin more rayuwa da dai sauransu, hakan ya inganta sana'ar kai da kawowa kayayyaki. A wannan yanayin da ake ciki, wasu kamfanonin kasar Sin sun yi wannan dama mai kyau, don bunkasa ayyukansu a kasuwar sana'ar a nahiyar Afirka. A watan da ya wuce, waklinmu ya zanta da Sun Yushan, wata jami'ar wani kamfanin kai da kawowa kayayyaki na kasar Sin da ya fi girma a kasashen dake gabashin Afirka.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China