in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Me ka sani game da taruka biyu na kasar Sin
2016-03-07 19:11:48 cri

Yanzu haka a nan kasar Sin, in mun yi zancen al'amarin da ya fi janyo hankalin al'ummar kasar, to bai wuce ga manyan taruka biyu, wato taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC a takaice da kuma na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa na kasar wato CPPCC. Shin me ya sa tarukan biyu suke da muhimmanci, kuma wace irin rawa ce suke takawa, domin amsa tambayoyin, sai a saurari shirin da Lubabatu da Saminu Alhassan suka gabatar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China