in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Najeriya na kokarin kiyaye wasu nau'in kayayyakin kida na gargajiya na musulmai mata
2015-12-22 17:07:47 cri

Kouxian,Shantu,da Kwarya kayayyakin kida na gargajiya ne na musulmai mata na Sin da Hausa. A cikin shirinmu na Yau, za mu gabatar muku da wadannan kayayyakin kida uku, tare da kwatanta da bambancinsu, baya ga tattauna kan yadda Sin da Najeriya ke kokarin kiyaye su, ta yadda zuriyoyinmu za su iya jin dadinsu tare da tinkaho da al'adunmu kamar yadda muke yi yanzu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China