A yau ne aka kaddamar da kwarya-kwaryan taron kolin kungiyar hadin kan tattalin arziki na yankunan Asiya da tekun Pacific wato APEC karo na 23 a birnin Manila, hedkwatar mulkin kasar Philippines, taron da ya samu halartar shugaban kasar Sin Xi Jinping. (Kande Gao)