in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Chen Xiuhua, wadda ke kokarin gudanar kiwon zomo duk da tana fama da ciwon sankara a mahaifa
2015-11-17 15:18:16 cri

"Suna na Chen Xiuhua, mai shekarun haihuwa 50, ni wata mace ce dake zaune a kauye, da na kamu da ciwon sankara a mahaifa. Amma, duk da haka na yi sa'a saboda na samu mutanen dake kulawa da ni, ko da yake na yi wassu ayyukan da ya san a samu karbuwa na kuma samu amincewa daga wajensu, har iyali na sun samu lambar yabo ta 'Iyali mafi kyau na birnin Chongqing', da 'Iyali mafi kyau na kasa'".

Wannan ne jawabin da Chen Xiuhua ta yi a yayin bikin bada lambar yabo ta "Iyali mafi kyau na birnin Chongqing". To wace ce wannan Chen Xiuhua, kuma wadanne ayyuka ne ta yi da suke samu yabo daga saura? A yau ne za mu yi muku bayani game da labarin Chen Xiuhua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China