in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gulixiaxi 'yar kabilar Khazak dake gudanar da yawon shakatawa a gidajen makiyaya
2015-10-25 12:41:13 cri

Masu sauraro, a yankin dake yammacin jihar Xinjiang mai ikon aiwatar da harkokin kanta ta kabilar Uygur ta kasar Sin, akwai masu mutane 'yan kabilar Khazak sama da miliyan daya, wadanda yawancinsu suna zama irin na makiyayi ne, Gulixiaxi Kaikaixi dake zama a nan ita ma ta yi zaman hakan kafin shekaru uku da suka wuce. Amma, yanzu ta riga ta kaura daga duwatsu, har ma ta kafa wani dakin cin abinci na musamma don ba da hidima ga masu yawon shakatawa dake sha'awar jin zama a gidajen makiyaya, ta yadda ta iya ciyar da iyalinta ta wannan hanyar ta yawon shakatawa. A yau za mu yi muku bayani ne game da ita Gulixiaxi.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China