in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dilnar Abdullah, mace mai baiwar rawa
2015-10-13 16:27:56 cri

A jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kai da ke arewa maso yammacin kasar Sin, akwai kimanin kabilu 7 da ke bin addinin Musulunci, kamar su Uygur, Kazak, Uzbek, Kirgiz, Tatar kana da Tajik. A cikin shirinmu na yau, zan mu gabatar muku da bayani kan wata musulma 'yar kabilar Uygur wadda Allah ya ma ta baiwar rawa,don mu ji yadda take bayar da gudummawa a zaman rayuwarta. Ita dai wannan mata, sunan ta Dilnar Abdullah kuma sirirriya ce, idanunta fararere ne gal. Mace ce da Allah ya horewa baiwar rawa, kana ita ce shugabar kungiyar raye-raye ta jihar Xinjiang.(Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China