in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na shirin tsara dokar da ta shafi nuna kiyayya ga cin zarafin mata cikin gida
2015-09-29 15:45:58 cri

Kwanan nan, kasar Sin na shirin tsara dokar da ta shafi cin zafarin mata a tsakanin iyali, sa'an nan an gabatar da wani daftarin dokar a wajen taron zaunannen kwamiti na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, taron da aka kira a ranar Litinin din nan 24 ga watan Agustan nan, domin mambobin kwamitin su tantance shi. Don haka a cikin shirinmu na yau, za mu tattauna kan batun nuna kiyayya ga ci zafarin mata cikin gida mai tada hankali. (Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China