in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Anipa Alimahong, 'yar kabilar Uygur da ta zama uwa ga marayu na kabilu daban daban
2015-09-15 16:31:20 cri

Qinghe, wata karamar gunduma ce dake yankin Alty a jihar Xinjiang mai cin gashin kanta, wadda ke bakin iyaka da kasashen Sin da Mongoliya. Akwai wata mata dake zama a gundumar mai suna Anipa Alimahong, ita da mijinta suna rikon marayu 10 daga kabilu 6, idan aka hada su da yaran da suka haifa, to yaran da suke kula da su sun kai 19. A cikin wannan babban iyali, ba a nuna wani bambancin kabila a tsakaninsu, da yaran da suka haifa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China