in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Amina Ahmed
2015-09-01 16:23:05 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato wata bakuwa mai suna Hajiya Amina Ahmed, wata babbar manaja a otel din Central Hotel dake birnin Kano, otel ne mai dadadden tarihi a arewacin Najeriya. Haka kuma Hajiya Amina ba bakuwa bace a kasar Sin domin ta taba zuwa har sau biyu.

A tattaunawarta da wakilimmu Murtala, ta bayyana tarihin rayuwarta, da tarihin wannan otel din Central Hotel. Kana ta kara wa 'yan uwanta mata musamman Hausawa kwarin gwiwa wajen neman na rufin asiri. Sanin cewa Hajiya Amina ta taba zuwa kasar Sin har sau biyu, yasa a cikin wannan hirar, ta kara yi mana bayani kan ziyararta a wancan lokacin da kuma abubuwan da suka burge ta a kasar. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China