in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Binta Rabi'u(II)
2015-08-25 08:46:25 cri

A cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba ne daga inda muka tsaya a makon da ya gabata cikin hirar da wakilinmu Murtala ya yi da Hajiya Binta Rabi'u, babbar sakatariya a ma'aikatar mata da walwalar jama'a ta jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya.

A cikin tattaunawar Hajiya Binta ta yi bayani kan kalubalen da matan da ke arewacin Najeriya ke fuskanta, kana ta ba da kwarin gwiwa ga 'yan uwanta mata da su sa hannu cikin wasu sana'o'i bisa karfinsu. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China