in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Binta Rabi'u(I)
2015-08-11 11:16:17 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato wata bakuwa mai suna Hajiya Binta Rabi'u, babbar sakatariya a ma'aikatar mata da walwalar jama'a ta jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya.

A tattaunawarta da wakilimmu Murtala, ta bayyana tarihin rayuwarta, da kuma aikin da ta ke yi a ma'aikatar mata da walwalar jama'a ta jihar Kano, kana da halin da mata da yara ke ciki a Kano. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China