A kwanan baya ne wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala, ya yi hira da Hajiya Rahama Abdulmajid, marubuciyar littattafan Hausa a Najeriya, Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku kara sautin rediyonku don jin amsar wannan tambaya da ma wasu karin bayanai a zantawar da wakilin namu ya yi da hajiya Rahama