
150706-Hajiya-Zahrau-Muhammed-Umar-Bilkisu.m4a
|
A kwanan baya ne wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala, ya yi hira da Hajiya Zahra'u Muhammed Umar, mataimakiyar babban kwamanda mai kula da bangaren mata a hukumar Hisbah ta jihar Kano. Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku biyo mu cikin zantawar da wakilin mu Murtala ya yi da wannan jami'a don jin irin rawa da kuma nasarorin da ta cimma.