150629-Hajiya-Salamatu-Ibrahim-Bilkisu.m4a
|
A kwanan baya ne wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala, ya yi hira da Hajiya Salamatu Ibrahim, mukaddashiyar darekta a dakin gwaje-gwaje na asibitin Nassarawa da ke Kano, kana shugabar kungiyar mata musulmai ta Najeriya wato MSO. Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku biyo mu cikin zantawar da wakilin mu Murtala ya yi da wannan jami'a don jin irin rawa da kuma nasarorin da ta cimma.