in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira tare da madam Maryam Laka Madami
2015-06-30 07:11:51 criMadam Maryam Laka Madami, wata uwa ce da ta dade tana ayyukan kungiyoyin da suka shafi mata a jihar Kaduna ta tarayyar Najeriya, har ta kai ga rike shugabancin kungiyar mata ta kasa, reshen jihar Kaduna wato NCWS. Ganin gwagwarmayar da ta yi cikin al'amuran mata, ya sa jihar ta Kaduna ta danka mata mukamin kwamishina a ma'aikatar mata da walwalar jama'a.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China