in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Hadiza Shu'aibu Ibrahim(II)
2015-06-23 16:01:07 cri

Masu sauraro, a cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba ne daga inda muka tsaya a makon da ya gabata cikin hirar da wakilinmu Murtala ya yi da Hajiya Hadiza Shu'aibu Ibrahim, mataimakiyar darekta a ma'aikatar shari'a ta Najeriya, kana mamba a kungiyar masu fafatukar ganin an dawo da 'yan matan nan na chibok lafiya.

A cikin tattaunawar Hajiya Hadiza ta yi kira ga matan da ke son zuwa makaranta da su yi kokarin ganin sun wannan cimma, sannan nan ta yi bayani kan dalilin da ya sa ta shiga kungiyar "a dawo da 'yan matan na chibok lafiya" da kuma irin taimakon da ta bai wa kungiyar. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China