in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Hadiza Shu'aibu Ibrahim(I)
2015-06-16 07:00:08 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato wata bakuwa mai suna Hajiya Hadiza Shu'aibu Ibrahim, mataimakiyar darekta a ma'aikatar shari'a ta Najeriya, kana mamba a kungiyar masu fafatukar ganin an dawo da 'yan matan nan na chibok lafiya.

A tattaunawarta da wakilimmu Murtala, ta bayyana tarihin rayuwarta, da kuma aikin da ta ke yi a ma'aikatar shari'a ta Tarayyar Najeriya, kana da kokarinta na zama wata lauya.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China