in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Malam Bello Iro Dabai
2015-05-19 07:01:37 cri

Yanzu sakamakon ci gaba da aka samu, ana ta kara mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi yara. A Shirinmu na yau mun gayyaci Malam Bello Iro Dabai, Darektan tsare-tsare, bincike da adana muhimman bayanai a hukumar kula da 'yan gudun hijira, mutanen da suka yi kaura da wadanda bala'i ya raba da gidajensu ta Najeriya, inda wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala ya zanta da shi kan halin da yaran suke ciki a kasar Najeriya, da matsalolin da suke fuskanta, da kuma yadda ake taimaka musu wajen warware wadannan matsalolin.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China