150303-an-yi-taron-daliban-jihar-kano-a-beijing-bako.m4a
|
An yi taron dalibai 'yan jihar kano ta jihar Nijeriya da ke samun kyautar kudin karatu daga gwamnan Rabi'u Musa Kwakwaso a nan birnin beijing, inda gwamnan ya karfafa zukatansu da su ci gaba da kokarin karatu, don gina jihar kano.(Bako)