in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Mairo Muhammad Mudi
2015-01-06 16:36:41 cri


A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata babbar bakuwa mai suna Hajiya Mairo Muhammad Mudi, wadda ita ce wata 'yar jarida kana edita ce ta shafin 'Yar Gata ta jaridar Leadership Hausa da ke tarayyar Najeriya.

A tattaunawarta da wakilimmu Murtala, ta bayyana ra'ayinta game da muhimmancin mata, tare da kalubalen da aiki da mata ke fuskanta a Najeriya, baya ga tabo magana kan kungiyar da ta sa hannu a ciki wajen kiyaye hakkin mata da yara. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China