Kafin tashinsu zuwa kasashen uku, an gudanar da bikin ban kwana a otel din Eko dake birnin Legas, zaman da ya samu halartar manyan baki da dama, ciki har da shugabar kungiyar AU Madam Nkosozana Dlamini-Zuma, da karamin ministan lafiya na Najeriya Dr. Khalliru Alhassan, da hamshakin attajirin nan Alhaji Aliko Dangote, da dai sauransu.(Murtala)