in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Hassana Husaini Adamu
2014-12-02 14:41:12 cri

A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata babbar bakuwa mai suna Hajiya Hassana Husaini Adamu. Wadda ta kasance kwamishina a ma'aikatar lafiya ta jihar Jigawa dake arewa maso yammacin tarayyar Najeriya. Yayin tattaunawarsu da wakilinmu Saminu Alhassan, ta tabo muhimman batutuwa game da gudummawar ilimin mata ga rayuwar al'umma, da batun irin gudummawar da ita kan ta take bayarwa a wannan fage.  (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China