in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jagorar kungiyar wayar da kan jama'a game da cutar suga Hajiya A'isha Yabawa Bukar Ali
2014-11-14 15:21:06 cri


A kwanan baya ne wakilinmu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Murtala, ya yi hira da wata jami'a dake kula da ayyukan wata kungiyar da ke fadakar da jama'a game da cutar sukari, Shin wace ce wannan baiwar Allah? Domin jin amsar wannan tambaya sai ku biyo mu cikin tattaunawar da wakilinmu Murtala ya yi da ita.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China