in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Umma Abdulwahid
2014-09-12 18:29:19 cri

A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata babbar bakuwa mai suna Umma Abdulwahid. Wadda ta kwashe tsahon lokaci a aikin koyarwa a jami'ar Ahmadu Bello dake Zarai a tarayyar Najeriya, yanzu kuma take matsayin darakta mai kula da harkokin koyarwa da shafe fage a jami'ar jihar Jigawa duka dai a Tarayyar Najeriyar.

A zantawar ta da wakilinmu Murtala, Hajiya Umma ta yi mana karin haske kan muhimmancin ba da ilmi ga mata, da kalubalolin da Najeriya ke fuskanta a fannin aikin koyarwa. Sa'an nan, ta yi kira ga mata da su fadaka wajen tarbiyar 'ya'yansu yadda ya kamata.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China