in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Salamatu Gani
2014-08-19 07:15:08 cri


A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku da madam Salamatu Gani, wata mai sararonmu daga Jamuhiryar Nijar, kuma ita uwargida ce ta Maman Ada, abokin aikinmu na sashen Hausa na CRI.

A yayin da wakiliyarmu Fatimah Jibril ta hira tare da ita, madam Salamatu Gani ta bayyana zamanta a nan birnin Beijing, da kuma abubuwan da ta ji a zuciya kan kasar Sin da kuma jama'ar kasar. Bugu da kari, ta yi mana bayani kan ra'ayinta na matsayin mata a zaman al'umma.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China