in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Umma Iliyasu-Mohammed(1)
2014-07-29 15:50:45 cri

A wannan karon zamu kawo maku tsarabar da abokiyar aikin mu Fatimah Jibril ta kawo mana ne, bayan dawowar ta daga gida Najeriya inda ta gabatar da hutu.

Wannan tsarabar dai ba komai ba ce, illa hira da ta samu yi da wata baiwar Allah, tsohowar ma'aikaciyar jarida wadda kuma ta yi aikin banki, kafin daga bisani ta tsunduma cikin ayyukan sa kai, na fafutukar inganta rayuwan 'ya'ya mata, da burin ganin sun samu tallafin karatu kamar sauran 'yan uwansu maza.

Hajiya Umma Iliyasu-Mohammed tana aiki ne da wata kungiya mai suna Girl Child Concern wato GCC a takaice mai ofishi a Kaduna a lokacin hirar su Fatimah ta nemi Karin bayani game da rayuwar wannan bakuwa tamu da ayyukan da wannan kungiyar mai zaman kanshi GCC yake yi a arewacin kasar, ga yadda ya kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China