in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Hadiza Sani Kangiwa
2014-07-08 08:47:20 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata babbar jami'a mai suna Hadiza Sani Kangiwa. Wadda a matsayinta ta kwamishiniyar dake jagorantar hukumar kula da harkokin 'yan gudun-hijira, da bakin haure, gami da mutanen da suka rasa matsugunansu a Najeriya, ke dora muhimmanci sosai kan ci gaban mata.

A ya yin zantawar su da wakilinmu Murtala, ta yi mana bayani kan ayyukan hukumarta, da matakan da hukumar ke dauka wajen kulawa da 'yan gudun hijira, musamman ma mata da yara. Haka zakila, Hajiya Hadiza ta yi kira ga mata, game da muhimmancin dake tattare da karo ilmi da samun wayewar kai.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China