in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Martha Onwuzurumba, shugabar ofishin kungiyar matan shugabannin kasashen Afirka masu rajin wanzar da zaman lafiya a Najeriya
2014-07-01 16:02:58 cri


A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata babbar jami'a mai suna Martha Onwuzurumba.

A matsayinta na shugabar ofishin kungiyar matan shugabannin kasashen Afirka masu rajin wanzar da zaman lafiya a Najeriya, kuma mai ba da shawara ga matar shugaban kasar Najeriya, wannan baiwar Allah na dora muhimmanci sosai kan ci gaban mata. Tana kuma gudanar da dimbin ayyuka da ke da nasaba da mata, kamar batun yadda ya kamata mata su kiyaye lafiyar jikinsu, da mihimmancin karatu da rubutu, da dai sauransu.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China