in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Peace, 'yar Najeriya da ke sha'awar wasan Kongfu na kasar Sin
2014-06-10 11:00:34 criA yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata mata 'yar kabilar Igbo mai suna Peace, wadda ke iya magana da Hausa sosai.

A matsayinta na mai horas da mutane a wani dakin motsa jiki da ke Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya, wani muhimmin aiki da Madam Peace ta kan gudanar shi ne koya wa mata yadda za a rage kiba ta motsa jiki, da kuma cin abinci yadda ya kamata. Ban da wannan kuma a shekara ta 2013, ta halarci wani kwas na tsawon watanni hudu a kasar Sin, domin koyon wasan Kongfu, hakan ya sa Peace ta kara fahimtar kasar Sin kwarai. Masu sauraro, muna fatan kuna kusa da akwatunan rediyonku domin sauraron hirar da wakilinmu Murtala ya yi da Madam Peace.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China