in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabuwar ma'aikaciyar sashen Hausa na CRI Hajiya Suwaiba Suleiman Abdullahi Hajiya Suwaiba Suleiman Abdullahi
2014-02-05 15:30:20 cri


To a wannan mako, za mu gabatar muku da sabuwar ma'aikaciyar mu daga kasar Najeriya da yanzu haka take kan hanyar ta na isowa nan birnin Beijing, don fara aiki tare da mu a nan sashen Hausa na rediyon kasar Sin CRI. Ba shakka daukacin ma'aikatan sashen Hausa muna maraba da ita don haka muke son jin shin yaya ita wannan abokiyar aikin namu take ji game da kama aikin ta a nan sashin hausa?

To wakilinmu dake birnin Abuja Murtala ya yi hira da ita a madadin wannan fili na in ba ku ba gida, Shin wace ce wannan baiwar Allah? Mun san kuma kun kagara ku santa …Yanzu ga yadda hirar ta kasance tare da wakilinmu, Murtala.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China