in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yan mata dake garin Fenghuang
2013-10-29 18:11:53 cri


Yawancin 'yan kabilar Hui dake bin musulunci a nan kasar Sin suna zaune ne a arewa maso yammaci da kudu maso yammacin kasar, amma a birnin Sanya dake bakin teku a kudancin kasar akwai wasu 'yan kabilar Hui kimanin dubu tara dake zaune a wurin, musamman ma a kauyuka guda biyu wato Huihui da Huixin dake da nisan kilomita biyar daga birnin Sanya. Kwanan baya, wakilan gidan rediyon CRI sun kai ziyara a wadannan kauyuka guda biyu, kwarewar da matan wurin suke nunawa wajen yin cinikayya ta burge su sosai. Ga cikakken bayanin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China