in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Matafiya mata na kasashen ketare dake zama da aiki a Tibet
2013-10-22 13:27:25 cri


Yanayi mai ni'ima na musamman da jihar Tibet ta kasar Sin ke ciki na jawo matafiya da dama daga wurare daban daban na duniya a ko wace shekara, wasu matafiya kuma sun fi kaunar jihar da ake kira "rufi na duniya", har ma suna neman aikin yi da kuma zama a nan, lallai sun mai da jihar Tibet a matsayin garinsu na biyu. Za mu gabatar muku da wasu mata daga cikinsu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China