in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna rokon gwamnatin Sin da ta kara taimaka mana wajen yaki da kwararowar hamada
2013-08-28 16:30:03 cri

Kwanan baya, a gun taron kara-wa-juna-sani game da yaki da kwararowar hamada da aka shirya a lardin Gansu da ke kasar Sin, aka gayyaci kasashen Nijer, Mali, Tunisiya, Senegal, Djibouti, da sauran kasashen da suka yi amfani da harshen Faransanci, kuma wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira da wakiliyar kasar Nijer wato Injiniya Hadiza, inda ta bayyana cewa, muna rokon gwamnatin Sin da ta kara taimakawa Nijer wajen yaki da kwararowar hamada.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China