in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dr Asma'u Sani Maikudi (2)
2013-09-24 09:43:26 cri

Dr Asma'u Sani Maikudi wadda ta fara koyar wa tun daga makarantar sakandare har zuwa yanzu, inda take ci gaba da koyarwa a makarantar kimiyayya da fasaha ta gwamnatin tarayya wato Kaduna polytechnic dake garin Kaduna, ta kuma yi mana bayanin yadda tun farko ta tsinci kanta a wannan fanni na malanta da kuma nasarorin da ta samu a sakamakon ILIMI, a shirinmu na yau Dr.Asma'u za ta ci gaba da yi mana bayani game da muhimmancin ilimi ga 'ya'ya mata.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China