in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nagartattun 'yan wasa masu sanya murya na Najeriya da ayyukansu a kasar Sin
2013-09-01 19:14:18 cri

A 'yan kwanakin baya, masu sanya murya 'yan Nijeriya shida sun tashi daga birnin Beijing don komawa gida bayan da suka kammala aikinsu na sanya murya ga wasan kwaikwayon kasar Sin mai suna "Soyayyar matasan Beijing" wanda suka shafe watanni biyu da suka gabata sunayi, wanda kuma ya kasance wasan kwaikwayon kasar Sin na farko da aka aka sanya murya cikin harshen Hausa.

Kafin tashin wadannan 'yan Najeriya shida daga kasar Sin, filinmu na "In Ba Ku Ba gida" ya nemi baki mata uku daga cikin wadannan 'yan wasan shida domin su bayyana ayyukansu da kuma zamansu a nan kasar Sin, masu sauraro, da fatan za ku kasance tare da mu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China