in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Aisha Babaye Dahiru
2013-08-22 16:33:07 cri

Mun zakulo daya daga cikin fitattun marubutan littafan Hausa na zamani, kuma malaman makaranta, mace dake gwagwarmayan a cikin kungiyoyin tallafa ma yara marayu a garin Kaduna, tarayyan Nigeriya.

Hajiya Aisha Babaye Dahiru wadda ta karbi goron gayyatar wannan filin namu na in baku ba gida Uwa ce ma bada mama ga marayu da kuma dalibanta, ta yi mana bayani tun daga lokacin data fara rubuce rubuce a matsayin wani abin sha'awa, sannan kuma hakan bai hana ta cigaba da neman ilimi ba, kamar yadda tace a neman ilimi ba'a tsufa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China